Daga hagu: Ibrahim sai Jamalu 'yan wasan One Touch suna murnar lashe kofin. Ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta One Touch dake Sabon Gari Zariya t...
![]() |
Daga hagu: Ibrahim sai Jamalu 'yan wasan One Touch suna murnar lashe kofin. |
Ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta One Touch dake Sabon Gari Zariya ta jihar Kaduna ta yi nasara kan Janjan FC a wasan ƙarshe na gasar da Coach Gaza ya sanya.
Wasan an tashi babu ci wato 0-0, sai dai One Touch ta yi nasara da ci 4 da 3 a bugun daga kai sai mai tsaron gida.
Wasan ya gudana ne a filin Jafaru dake ƙaramar hukumar Sabon Garin Zariya ta jihar Kaduna.
Ga wasu kaÉ—an daga cikin hotunan da muka É—auko muku.
No comments