A ci gaba da ayyana sakamakon zaɓen ƙananan hukumomi da na Kansiloli dake ci gaba da gudana a jihar Bauchi a yau Asabar 17 ga wa...
A ci gaba da ayyana sakamakon zaɓen ƙananan hukumomi da na Kansiloli dake ci gaba da gudana a jihar Bauchi a yau Asabar 17 ga watan Agustan 2024, Yunusa Muhammed na jam'iyyar African Action Congress (AAC) ta lashe zaɓen Kansila na Papa a ƙaramar hukumar in Darazo inda ya doke Ashiru Muhammad na jam'iyya mai mulkin jihar, Peoples Democratic Party (PDP).
Madogara TV/Radio ta labarto cewa; Yunusa Muhammad ya samu ƙuri'u 1,156, a yayin da Ashiru Muhammad daga jam'iyyar PDP ya zo na biyu da ƙuri'u 1,053 sai Idris Muhammad daga APC da ƙuri'u 290.
No comments