Shirin FADI RA'AYINKA shiri ne na MADOGARA TV/Radio da zai rika tattauna da Malamai, masana, da masu sharhi kan al'amuran yau da ...
Shirin FADI RA'AYINKA shiri ne na MADOGARA TV/Radio da zai rika tattauna da Malamai, masana, da masu sharhi kan al'amuran yau da kullum dangane da al'amuran yau da kullum da suke faruwa domin jin ra'ayinsu.
A wannan karon mun tattauna da matashin Malami mazaunin garin Zariya, Malam Musa Gambo Yakana, inda muka ji ra'ayinsa dangane da sabuwar gwamnati ta Bola Ahmad Tinubu, cire tallafin man fetur da kuma dakatar da gwamnan Babban Bankin Nijeriya, Godwin Emefiele. Ko me ya ce? Ku saurari wannan bidiyo.
No comments