Grid

GRID_STYLE

Grid

GRID_STYLE

Hover Effects

TRUE

Pages

Labarai:

latest

Kante ya koma kungiyar kwallon kafa ta Al Ittihad dake Saudiyya

Al Ittihad ta kammala kulla yarjejeniya da N’Golo Kanté. Kanté zai buga a Saudiyya a kakarbwasa ta gaba da za a soma inda ya kom...


Al Ittihad ta kammala kulla yarjejeniya da N’Golo Kanté.

Kanté zai buga a Saudiyya a kakarbwasa ta gaba da za a soma inda ya koma kungiyar a kyauta. Za a yi masa gwajin lafiya. 

Albashinsa a shekara zai kama yuro miliyan €100m. 

Kanté ya bar bugawa kwallon kafa ta Chelsea daga yanzu.

No comments