Abbas ya samu kuri'u 352 votes cikin kuri'u 359 a yayin da Jaji da Was e suka samu kuri'u uku-uku kacal. Dan majali...
Abbas ya samu kuri'u 352 votes cikin kuri'u 359 a yayin da Jaji da Wase suka samu kuri'u uku-uku kacal.
Dan majalisar Tarayya mai wakiltar karamar hukumar Zariya, Abbas Tajuddeen ya zama Kakakin majalisar.
ÆŠan Majalisar wanda dama jam'iyyar APC ta fitar ya kada Idris Wase da Aminu Jaji inda ya lashe kujerar zama Kakakin majalisar.
Majiyarmu ta MADOGARA ta labarto mana cewa zaben ya gudana ne da safiyar yau Talata.
Karin bayani zai zo daga baya.
No comments