Grid

GRID_STYLE

Grid

GRID_STYLE

Hover Effects

TRUE

Pages

Labarai:

latest

Karya Darajar Naira: Labarin Da Muka Buga Gaskiya Ne -Jaridar Daily Trust

  A ranar Alhamis jaridar ta ruwaito cewar bankin Nijeriyar ya rage darajar kudin kasar daga naira 465 zuwa 631 akan kowace dalar Amurka gud...

 


A ranar Alhamis jaridar ta ruwaito cewar bankin Nijeriyar ya rage darajar kudin kasar daga naira 465 zuwa 631 akan kowace dalar Amurka guda.

Sai dai bayan jim kadan bayan wallafa labarin, bankin na CBN ya fitar da sanarwar da ke musanta rahoton.

Tuni dai jaridar ta 'Daily Trust' ta mayar da martanin cewar tana da cikakkiyar hujja daga mutanen da suka sayi dalar akan sabon farashin na naira 631, tare da kalubalantar babban bankin Nijeriyar akan ya bayyana ta sa hujjar.

No comments