Grid

GRID_STYLE

Grid

GRID_STYLE

Hover Effects

TRUE

Pages

Labarai:

latest

Shugaba Tinubu Ya Rushe Shugabannin Gudanarwa Na Hukumomi, Cibiyoyi, Da Kamfanunnuka Mallakin Gwamnati

  Shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu ya rushe shugabannin gudanarwa na hukumomin gwamnatin Tarayya, cibiyoyi, da kuma kamfanunnuka mallakin gwa...

 


Shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu ya rushe shugabannin gudanarwa na hukumomin gwamnatin Tarayya, cibiyoyi, da kuma kamfanunnuka mallakin gwamnati. 

Sanarwar rushe su din ta fito ne daga ofishin Sakataren gwamnatin Tarayya, wanda Daraktan yada labarai na ofishin, Willie Bassey ya sanyawa hannu. 

Wannan na zuwa ne awanni bayan da shugaba Tinubu ya rushe dukkanin shugabannin Hafsoshin tsaron Nijeriya tare da nada sababbi. 

No comments