Wasu mata masu sana'ar "Burkutu" (Giyar Dawa) a birnin Jalingo na jihar Taraba sun fita zanga-zangar nuna damuwa k...
Wasu mata masu sana'ar "Burkutu" (Giyar Dawa) a birnin Jalingo na jihar Taraba sun fita zanga-zangar nuna damuwa kan tsadar dawa wadda da ita suke yin giyar.
📸 Nasibu Muhammad Adamu, Jalingo
No comments