Grid

GRID_STYLE

Grid

GRID_STYLE

Hover Effects

TRUE

Pages

Labarai:

latest

Sheikh Dahiru Usman Bauchi Ya Cika Shekara 100 A Duniya Cikin Hidimtawa Musulunci

Daga Babangida A. Maina Shahararren malamin addinin Musulunci Sheikh Dahiru Bauchi ya cika shekara dari (100) a rayuwa duniya ya...

Daga Babangida A. Maina

Shahararren malamin addinin Musulunci Sheikh Dahiru Bauchi ya cika shekara dari (100) a rayuwa duniya yana hidimtawa addini da darikar Tijjaniyya.

Muna rokon Allah ya kara lafiya Shehu Dahiru Bauchi lafiya da nisan kwana ya kara daukaka rayuwa. Amiiiin Yaa Allah. 

No comments