Grid

GRID_STYLE

Grid

GRID_STYLE

Hover Effects

TRUE

Pages

Labarai:

latest

An bankawa Ofishin Jakadancin Sweden Wuta A Iraqi

Rahotanni sun ce an ƙona Ofishin Jakadancin Sweden A ƙasar Iraƙi a daidai lokacin da ake shirin sake ƙona Alkur'ani A birnin...


Rahotanni sun ce an ƙona Ofishin Jakadancin Sweden A ƙasar Iraƙi a daidai lokacin da ake shirin sake ƙona Alkur'ani A birnin Stockholm.

Daruruwan fsattatun matasa ne suka dira a ofishin Jakadancin Sweden dake birnin Baghdad a yayin da suka samu labarin sake kona wani Al'kur'anin a babban birnin Stockholm na kasar Sweden.

No comments