Grid

GRID_STYLE

Grid

GRID_STYLE

Hover Effects

TRUE

Pages

Labarai:

latest

Makafi 37 Sun Zana Jarabawar JAMB A Bauchi

Adadin makafi 37 ne suka rubuta jarabawar UTME ta shekarar 2025 a cibiyar zana jarabawar JAMB ta musamman da ke Bauchi, wadda ta...

Adadin makafi 37 ne suka rubuta jarabawar UTME ta shekarar 2025 a cibiyar zana jarabawar JAMB ta musamman da ke Bauchi, wadda ta gudana a jami’ar Abubakar Tafawa Balewa (ATBU) reshen Yelwa. Wannan shirin na daga cikin Æ™oÆ™arin gwamnati na bayar da dama ga masu buÆ™ata ta musamman don su samu ilimi da kuma damar shiga manyan makarantu.

Farfesa Hadiza Isah Bazza, mataimakiyar jami’in kula da cibiyar, ta bayyana cewa É—aliban sun fito daga jihohin Bauchi, da Borno, da Gombe da Yobe, kuma shirin JAMB na musamman ga naÆ™asassu ya fara ne tun daga shekarar 2017.

No comments