Grid

GRID_STYLE

Grid

GRID_STYLE

Hover Effects

TRUE

Pages

Labarai:

latest

Shettima ya yi wa Okowa da Gwamnan Delta wankan dawowa APC

A yau Litinin 28 ga watan Afrilun 2025, mataimakin shugaban ƙasa, Kashim Shettima ya wakilci shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu waj...

A yau Litinin 28 ga watan Afrilun 2025, mataimakin shugaban ƙasa, Kashim Shettima ya wakilci shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu wajen karɓar gwamna Sheriff Francis Oborevwori na jihar Delta, da tsohon gwamnan jihar, Ifeanyi Okowa, d magoya bayan su zuwa jam'iyyar APC.

A cikin jawabinsa, Kashin ya shaida wa sabbin membobin jam’iyyar APC cewa yanzu sun zama abokan jam’iyyar da ke mulki, ba baÆ™i ba, kuma ya jaddada muhimmancin haÉ—in kai da aiki tare.

No comments